According to the information shared by Rariya in Hausa,a man named Umar Abdulaziz was allegedly tortured to death by soldiers in Adamawa state after a lady named Fatima accused him of stealing her phone.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa narration of the story….

‘LABARI CKIN HOTUNA

Sojo Ya Kashe Wani Matashi Saboda Zargin Ya Satarwa Budurwarsa Waya

Rahotanni sun nuna cewa wannan saurayi mai suna Abdulaziz Umar soja ne ya azabtar da shi har ya yi sanadiyar rasa ransa a garin Ganye dake jihar Adamawa, doming wai budurwar sojan  mai suna Fatima ta tuhume shi da sace mata wayar salula.

Hakan ne ya sa budurwar ta kira sojan suka kamo shi suka tafi da shi suka yi ta gana masa azaba, bayan sun fahinci cewa ba zai rayu ba sai suka dauko shi suka yar da shi  a kofar gidansu, anan yan uwansa suka daukeshi suka kai asibiti, inda nan rai halinsa’

 

Spread the love, Please share

Leave a Reply

I.G Telegram NG USA Twitter